Hausa pdf books
(PDF) Hausa-English Code-book | Chizoro Okeke - donkeytime.org
Account Options Sign in. Top charts. New releases. Add to Wishlist. Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara karatun ki kafin yayan ki Ya dawo sannan ina san kisa a ranki kefa matar aure ce ke matar wani ce banda kula mutanen banza danda biyewa professor ki kare mutunciki na diya mace kuma mai aure, ina fatan kin fa himta? Na fahimta baba, amma baba wannan wanne irin mijine ban taba ganiba bai taba ganina ba, murmushi yaii sarah kenan kawai inasan kisa a ranki mujinki yayanki, komai dan lokacine kina zaune wataran zakiga ko waye mujin ki dai kawai ki Kare mutun cin ki, insha Allahu baba, Allah yai miki albarka, ameen baba, gode da wuri zaku wuce kaduna saboda haka kije ki kwanta kiyi bacci da wuri dan ki sami tashi da wuri, shikenan babaa,.littattafai

Make the most of your trip to work by learning Hausa grammar on the way. Each page provides a clear explanation of a particular aspect of Hausa grammar with examples of use. Perfect for use on a smart phone or an iPad using the iBooks app. Just like English, Hausa has a set of personal pronouns. The English word ' they ' is a pronoun in the third person plural.
This content was uploaded by our users and we assume good faith they have the permission to share this book. If you own the copyright to this book and it is wrongfully on our website, we offer a simple DMCA procedure to remove your content from our site. Start by pressing the button below! Kirk- Greene. Kirk-Greene, M. In Ils: All rights reserved. No part of this book may be reproduced,stored in a retrievalsystem,or transmittedin any form, or by any means,electronic, mechanical,photocopying,or otherwise,without prior permissionof NTC PublishingGroup.

Item Preview
Haqiqa na leqa cikin wannan littafi Mai anfani wanda akayima suna da mafi alherin guziri na Dan uwa injiniya Hakam Dan Adil zumu Al-Aqily, sai na mayar dashi littafi Mai anfani da amfanarwa, Mai littafin ya tattara ayyuka masu falala ta hanya Mai sauki da dadi Wannan wani littafi ne takaitacce kuma cikinsa akwai abinda ya wajaba Mutum ya sanshi kuma ya kudurce shi na abubuwan da suka shafi kadaita Allah, da kuma Tushen Addini da wasu abubuwan da suke da alaka da shi wadanda aka samo su daga litattafan Tauhidi na Manyan Malaman Mazhabobin nan guda Hudu. Yayibayanin yadda mutumzaisamuingantacciyarrayuwa a nan duniyada kumalahira. Littafine da ya tara ingantacciyar akida da ta zama wajibi akan kowanne musulmi ya kudurceta, kamar bayanin shikashikan musulunci da kaddara da abinda ya zama wajibi a sani akan sahabbai. Yayi Magana ne akan shika shikai guda uku wanda makamaci kowane Musulmi yasansu sune ilmi da aiki dashi da kira zuwaga allah da kuma hakuri akan cutarwa acikinsa.
5 thoughts on “gidan musulinci » Hausa » littattafai » shafi : 1”
Grammars, Phrasebooks, & Textbooks
The language of the Hausa people.
Teach Yourself Hausa (Teach Yourself Languages) - PDF Free Download
How to write book chapter for the healing book pdf
CUL - Banner